Salta għall-kontenut
AF

AZUMI for Android APK

Pubblikatur: ABUBAKAR SADIK SALIHU
Android APK Free
Niżżel v1.0 0 download
Tipp tal-fajlAPK
Verżjoni1.0
Pubblikatur ABUBAKAR SADIK SALIHU
Data tal-ħruġ29 Apr 2020
Data miżjuda29 Apr 2020
Rekwiżiti OsAndroid
RekwiżitiRequires Android 2.2 and up
Tniżżil totali0
PrezzFree

Deskrizzjoni

Godiya tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanance mawarfi Musulmi wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aikidda na wakhata zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

Programmi simili

Alternattivi

Aktar minn dan il-pubblikatur